MUSIC: Isaac Yatu-Dutsen Cetona-Prod by Emmanuel Iriemi

Kingdomflavour

schedule
2020-11-06 | 05:11h
update
2020-11-06 | 07:20h
person
kingdomflavour.com
domain
kingdomflavour.com
Lagos based Singer, Song writer and worship leader Isaac Yatu, is set to drop his latest song Dutsen Cetona.
A song that was skilfully produced by the anointed hands of Mins.
Emmanuel Iriemi at Mix Pattern studios Lagos State Nigeria.
This song is sure to set you into a new spiritual realm of worship.
Kindly download, share and be blessed as u worship God The Rock of You Salvation.
#DutsenCetona DOWNLOAD, STREAM AND SHARE [audio mp3="http://kingdomflavour.com/wp-content/uploads/2020/11/Isaac-Yatu-DUTSEN-CETONA-kingdomflavour.com_.mp3"][/audio]  

Download here

Advertisement

 

DUTSEN CETONA LYRICS BY ISAAC YATU

1) Yesu, Dutsen Cetona, bar in ƃuya wurinka.
Jini, fansar mutane; ruwa, tsarkakewar rai, Ga su, suna zubowa daga cikin zuciyarka.
2) Hannu wofi fa na zo, jinƙanka ne na ke so.
Dukan zuciya, dukan rai, duk ƙazanta ne kaɗai.
Ga ni wurin giciyenka, ina neman gafara.
3) Kome yawan aikina, bai isa cetona ba.
Ko ban huta ba daɗai, kullum ina hawaye, Dukan wannan banza ne, kai kaɗai Mai Ceto ne.
4) Ran da za a binne ni, ko kuwa za a fyauce ni, Ran da zan bar duniyan nan, Zan dai gan ka zaune can, Amma kamin ranan nan, bar in ƃuya wurinka.
Advertisement

Imprint
Responsible for the content:
kingdomflavour.com
Privacy & Terms of Use:
kingdomflavour.com
Mobile website via:
WordPress AMP Plugin
Last AMPHTML update:
28.03.2024 - 11:48:12
Privacy-Data & cookie usage: