Junior Smile – Godiya
The awaited song titled “Godiya” by Junior Smile is finally out, it’s a sound of Thanksgiving, God has been faithful and we’ve got nothing to give him than Thanksgiving. Art Designed by Dare Future at Kf MediaHub
Scroll down to download
JUNIOR SMILE (GODIYA) LYRICS
A saman giciye ka bani salama
a saman giciye ka bani ceto
a saman giciye ka bani yanci
a saman giciye kace ya kare
Ni na kawo
godiya
godiya
godiya
na kawo
Ni na kawo
godiya
godiya …
godiya …
na kawo.
(Na kawo godiya
Ni Na kawo godiya ta)
A saman giciye ka bani salama
a saman giciye ka bani ceto
a saman giciye ka bani yanci
a saman giciye kace ya kare
(Yesu ni na kawo..)
godiya…
godiya …
godiya ….
na kawo.
(Ubangiji karbi godiya ta)
godiya …
godiya …
godiya …
na kawo.
ka chire ni daga inuwan mutuwa
ka bani ceto madawa mi.
ka chire ni daga inuwan mutuwa
ka bani yanci har’abada
ka chire ni daga inuwan mutuwa
ka bani yanci har’abada
ka chire ni daga inuwan mutuwa
ka bani yanci har’abada
godiya …
godiya …
godiya …
na kawo.
(Yesu karbi godiya)
godiya …
godiya …
godiya …
na kawo.
(Yesu karbi godiya ta)
godiya …
godiya …
godiya …
na kawo..
(Daga zurfin zuciya
daga zurfin zuciya
Karbi godiya ta)
godiya …
godiya …
godiya …
na kawo.
karbi godiya ta.
na kawo godiya ta oohh.
daga zuciya.
godiya ta…
Download & be blessed
https://kingdomflavour.com/wp-content/uploads/2023/01/Junior_Smile_-_Godiya_%20Kingdomflavour.com.mp3
Nice voice